Wednesday

Home › › video Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci
zaman majalisa a yau Laraba, 13 ga watan
Agusta.
Taron ya samu halartan mataimakin
shugaban kasa Yemi Osinbajo, da kuma
manyan yan majalisa irin su mukaddashiyar
babban sakatariyar tarayya Misis Habibat
Lawal.
Sauran yan majalisar sun hada da shugaban
ma’aikatan shugaban kasa, Abba Kyari,
gwamnan babban bankin CBN, Godwin
Emefiele, ministan wasanni Solomon Dalung
da kuma shugaban masu hidima na tarayya
Misis Winifred Eyo-Ita.
Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisa
Har ila yau ministar harkokin mata da ci
gaban jama’a, Sanata Aisha Alhassan ta
halarci zaman inda ta samu kyakkyawar tarb
daga sauran ministoci da suka halarci zaman
sabanin yadda ake tunanin ministocin za su
juya mata baya bisa ikirarin da ta yi na nuna
goyon bayanta ga takarar tsohon Mataimakin
Shugaban Kasa, Atiku Abubakar.your video below.
No comments:
Write Comments