Thursday

Home Videon : - Yaron Da Yace Gwara Adam A Zango Da “Baba Buhari”
Wannan Wani Yaro Ne Da Yake Son “Adam A Zango” Kamar Yayansa Na Ciki Daya. idan Ku ka Kalli Wannan Video, Za kuji Yaron Ya Fiye Zumudi So Sai Kamar Ace Zango Ne Ubansa.
©pressloaded Yaron Ya Fadi hakan Da Bakinsa Ya Ce, Ganin Adam Zango Yafi Ganin “Baba Buhari” Domin Shi A Gurinsa Baiga Amfanin “Baba Buharin Ba”. Ya Kuma Kara Da Cewa Allah yasa Yaga Zango Koda Sau Dayane, Click Below Here Yo Download This Video And watch After Downloading….
DOWNLOAD VIDEO
No comments:
Write Comments