Thursday

Home › › Dandalin Kannywood: "Yar film ta kunyata A idon Duniya.
A wani shiri da Aminu Shariff da aka fi sani da (Momo) ya ke gabatarwa a gidan Talabijin na Arewa 24. Momo wanda ya shahara wajen iya barkwanci a fina-finan Hausa, ya kunyata ‘yar fim ta hanyar yi mata tambayoyi.- Ya tambaye ta Wacece ta shayar da Manzon Allah Muhammad S.A
W
sai tace

"Ya Ya Za Kai Min Haka"?

Cikin dariya ta fada ta kuma kasa ba shi amsa.

- Sannan ya tambaye ta izunta nawa a Alkur’ani mai girma?

sai tace

"Mu Ba Izu Ake Koya Mana Ba Mu Isalamiyar Mu Kawai Alkur’ani Ake Karanta Mana".

- Wajen Hadda Fa?

sai tace,

"Kawai Mu Karanta Mana Ake Yi".

Mutane da dama sun soki Momo a matsayin yi mata tambayoyin da ba su da alaka da wannan shiri.

Sannan wasu na ganin ‘Yar Fim ta yi abin kunya na rashin amsa wannan tambayoyi musamman a matsayinta na mai ikirarin wa’azi.
No comments:
Write Comments