Monday

Home mp3 Audio :-Fassara kalaman Bakin Shugaban Najeriya “Muhammadu Buhari ” Na ( Independence Ng )
Assalmu'alaikum watahmatullahi wabarakatuhu "yan uwa yau muna tafe da fassarar kalaman shugaba muhd buhari wanda yayi a ranan murnar cikar nigeria shekaru 57 da sumun "yancin kai wato (Independence Day)

wannan fassara ta fito daga bakin hadiminsa na musamman wato sha'aban Ibrahim sharada.

Baya Ga Haka Zaku Iya Kasan Cewa Tare Damu, Domin Yin Download Na Sabuwar Wakar Da Anka Shiryawa Baba Buhari , Insha Allah Nan Bada Jimawa Ba Zaku Ganta Munyi Post.

Ku Sauke Wannan Fassara Kusha Sauraro Lafiya.
Download mp3 here
No comments:
Write Comments