Wednesday

Home › › Rahama Sadau Ta Nemi Gafarar Gwamnatin Kano Da Masarautar Kano Kan Wakar Da Ta Yi Da Classiq.
Rahma Sadau Ta Nemi Gafarar Gwamnatin
Kano Da Masarautar Kano Kan Wakar Da Ta Yi
Da Classiq.

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa da aka kora,
Rahma Sadau ta nemi gafarar gwamnan Kano
Dakta Abdullahi Umar Ganduje da Sarkin Kano
Mai Martaba Muhammadu Sanusu II kan wakar
saba shari'a da al'adar Hausa da ta yi da
mawaki Classiq, wanda hakan ya jawo aka kore
ta daga masana'antar fim.

Jarumar ta nemi gafarar ne a wani shiri na 'Ku
Karkade Kunnuwanku' wanda ake gudanarwa a
wani gidan rediyo mai zaman kansa dake Kano,
inda ta nemi masoyanta da sauran al'umma da
su yafe mata kuma ba za ta sake aikata hakan
ba.
No comments:
Write Comments