Sunday

Home › › Shugaba Buhari ya dawo daga kasar Turkiyya, Yau Lahadi.
Jirgin shugaban ya tashi ne misalin karfi 12 na ranan daga babban filin jirgin saman Attaturk da ke Istanbul sannan ya sauka misalin karfe 4:05 na ranan a Najeriya.

Wadanda suka tarbi shugaban baya sune
uwargidansa, Hajiya Aisha Muhammadu
Buhari, shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Abba Kyari, sifeto janar na yan sanda, IGP Ibrahim Idris, ministan birnin tarayya, Alhaji Mohammad Bello da sauran su.


Shugaba Muhammadu Buhari ya tafi kasar
Turkiyya ne domin halartan taron gamayyar
kasashe 8 masu tasowa a kasar Turkiyya inda shugaban kasa Turkiyya Recep Tayyib
Erdogan ya karrama shi sosai har ya shirya masa liyafa.
No comments:
Write Comments