Monday

Home › › Video : Annabawa da sahabbai na zuwa min acikin barci ina fira da su : inji wata mata
Daga shafin Sunnahmedia.com.ng

Aduk Lokacin Da Ta Kwanta Barci Takan Ga Annabawa Na Zuwa Mata Cikin Barci Tana Fira Da Su, Harma Da Sahabai.
Wanna Video Ba Lallai Bane Jama’a Su Yarda Dashi Ba, Kasancewa Yanzi Duk Lamarin Duniya Ya Lala Ce, Inji Wannan Boyar Allah Da Ke Ganin Annabawa Da Sahabai A Cikin Mafarki Idan Da Kwanta Barci.
Idan Kunkayi Amfani Da Ilimin Ku Jama’a Kuka Tuna Da Cewa babu Wani Shedane Ko Mutun Da Zai Zomaka Cikin Barci Da Cewa Shi Manzon Allah Ne, Ko Wani Makaman Cin Su.
Zaku Iya Download Na Video A Nan Domin Ya Zamanto Sheda Kaji Kuma Ka Gani Da Idon Ka, Wanda Yayi Wannan Mafarki Ya Fadi Da Kanksa.
Dan Allah ‘yan Uwa Kada Kumanta Da Cewa Wannan Shafin Na Sunnahmedia.com.ng Shafine Dake Kawo Muku Abubuwan Da Na Shafi Addinin Musulunci, Cikin Harshen Hausa, Kuma Zaku iya Ajemana Comment Idan Muyi Abinda Ba Dai Dai Ba. Domin Diniya Ba Wanda Bai Kuskure. mungode.

sauke videon anan kasa don tabbatarwa.

Download video now
No comments:
Write Comments