Wednesday

Home › › (Video) Sabuwar na'urar da za'ayi amfani da ita a zaben shekarar 2019


Wannan itace Na'urar da za'ayi amfani da ita a kakar zabe mai zuwa na shekarar 2019, wannan na'ura dai tasha bambam da wadda akayi a zabin da ya gabata na 2015, inda wannan na'ura a ka yota tamkar waya kirar android, abin da sai ka gani da idon ka.

danna hoton kasa don sauke videon.


No comments:
Write Comments