Sunday

Home HOTUNA : Fasinjoji Sun Rasa Rayukan Su Bayan Da Motarsu Tayi Arangama Da Babbar Mota
Wani mummunan hatsari ya faru a daidai lokacin da mutane ke shirin fara bukukuwan kirsimeti, iyalai da yawa sunyi bakinciki da faruwar wannan hastari.

A cewar rahotanni wannan hatsari ya auku ne a ranar 18 ga watan Disambar wannan shekara, bayan da wata motar haya ta kwashi fasinjoji cike a ciki, sannan tayi arangama da babbar mota akan titin lagos-ore-benin.

Alahirin fasinjojin wannan mota sun rasa rayukansu,ciki harda wata mata da "ya"yanta guda uku, cewar wata ganau wanda abin ya faru a gabansu mai suna miz'ta Emmy tace "direban ne kadai ya tsira a cikin wannan mummunan hatsari.

Wannan hatsari ya haddasa cinkoso akan wannan titi.

KU KALLI SAURAN HOTUNAN
No comments:
Write Comments