Saturday

Home › › Hotuna : Rahama Sadau Ta Yi Bukin Zagayowar Ranar Haihuwarta A Kasar Cyprus

Dakataciyyar jarumar Kannywood ta shirya gagarumin biki na zagayowar ranar haihuwarta.

Rahama ta shirya bikin ne a kasar Cyprus tare da abokananta
Fittaciyyar jarumar nan da aka kora ta kamfanin shirya fina-finan Hausa Kannywood, Rahama Sadau ta hada gagarumin bikin zagayowar ranar haihuwarta a kasar Cyprus. Jaridar Premium Times Hausa ta rahoto cewa jarumar ta shirya gagarumin taron ne tare da abokananta.

A baya NAIJ.com ta rahoto cewa jaruma Nafisa Abdullahi ta fito tayi bayani dalla-dalla game da ainihin alakar ta da jaruma Rahama Sadau musamman ma a farfajiyar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood duba da yanayin yadda ake yayata cewa dangantaka a tsakanin su tayi tsami.


Post By : ABDULLAHI H-A

No comments:
Write Comments