Sunday

Home Hukumar Inec Ta Bayyana Ranar Zaben Shugaban Kasar Nigeria – 2019Hukumar zaben Najeriya (INEC) ta sanya ranar da za a yi zaben shugaban kasa na shekarar 2019, inda za a yi zaben nan da kwana 433 masu zuwa.

Shugaban Hukumar Farfesa Mahmood Yakubu ya ce, a ranar 16 ga watan Fabrairun 2019 ne za a yi zaben shugaban kasar da ‘yan majalisar tarayya.

Yayin da ranar 2 ga watan Maris na shekarar 2019 za a yi zaben gwamnoni da ‘yan majalisar jiha, da kuma zaben shugabannin kananan hukumomin babban birnin Najeriya Abuja.
Hukumar zaben Najeriya (INEC) ta sanya ranar da za a yi zaben shugaban kasa na shekarar 2019, inda za a yi zaben nan da kwana 433 masu zuwa.

Shugaban Hukumar Farfesa Mahmood Yakubu ya ce, a ranar 16 ga watan Fabrairun 2019 ne za a yi zaben shugaban kasar da ‘yan majalisar tarayya.
Yayin da ranar 2 ga watan Maris na shekarar 2019 za a yi zaben gwamnoni da ‘yan majalisar jiha, da kuma zaben shugabannin kananan hukumomin babban birnin Najeriya Abuja.Post By ABDULLAHI H-ANo comments:
Write Comments