Thursday

Home › › Shugaba Buhari na ganawa da shugabannin addini da na garuruwa a jihar Kano (hotuna)
Sauran hotuna suna kasa.

A yanzu haka shugaban kasa Muhammadu
Buhari na tattaunawa da shugabannin
garuruwan Kano a dakin taro, dake
gwamnatin jihar Kano.

Majiyarmu ta tattaro cewa tattaunawar na
zuwa ne bayan shugaban kasar ya gana da
shugabannin addini a ranar Alhamis, 7 ga
watan Disamba.

Hadimin shugaban kasa na musamman a
shafukan zumunta, Bashir Ahmad, ya wallafa wani bidiyon ganawar a shafin twitter.

SAURAN HOTUNANo comments:
Write Comments