Tuesday

Home › › Tayi tsami: Dogara ya bayyana wanda ya dora Saraki a matsayin Shugaban Majalisa - Injury Lawyers
injury lawyers
Injury Lawyerspeaker Yakubu Dogara.
Injury Lawyers
Yanzu haka tayi tsami don kuwa Rt. Hon.
Yakubu Dogara ya bayyana wanda yayi
sanadiyyar zaman sa Shugaban Majalisar
Wakilai tare da Shugaban Majalisar Dattawa na Kasar a 2015. Injury Lawyers Dogara yace dole ya fadi hakan da ya gode masa a wani littafin sa. Injury Lawyers
injury lawyers
Atiku yayi hanyar zaman Saraki Shugaban Majalisa Kamar yadda Jaridar The Cable ta kawo wani rahoto na musamman, an bayyana cewa tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar ne yayi kutum-kutun wajen ganin Yakubu Dogara ya zama Shugaban Majalisar Wakilai duk da Jam’iyya ba ta so.

Idan ba a manta ba dai Dogara ya sabawa
Jam’iyyar APC inda ya doke ‘dan takarar
Bola Tinubu watau Honarabul Femi
Gbajabiamila a gwabzwar aka yi. Dogara ya
bayyana wannan ne a wani littafin sa da ya rubuta da bai dai riga ya shigo gari ba tukun.
Injury Lawyers.
Haka kuma Bukola Saraki wanda ya zama
Shugaban Majalisar Dattawa ya samu goyon
bayan tsohon Mataimakin Shugaban Kasa
Atiku a lokacin da Jam’iyyar ta nemi a daura Sanata Ahmad Lawan. Atiku da Saraki da Dogara duk daga PDP su ka koma APC.
Injury Lawyers
No comments:
Write Comments