Monday

Home › › Wasu abubuwa sun fashe a tashar mota a birnin New York na Amurka.
wasu abubuwa sun fashe a amuruka

Wasu abubuwa sun fashe a tashar mota a birnin New York na Amurka
Mutane da dama ne suka jikkata sakamakon fashewar wasu abubuwa a tashar mota da yankin Manattan na birnin New York din Amurka.

Mutane da dama ne suka jikkata sakamakon fashewar wasu abubuwa a tashar mota da yankin Manattan na birnin New York din Amurka.

An samu jikkatar mutane da dama sakamakon fashewar inda kafafan yada labaran Amurka suka ce an kama mutum 1.
Har yanzu ba a tabbatar ko harin na ta'addanci ba ne ko kuwa a a.
Ma'aikatan kashe gobara kuma na aikin kashe wutar da ta kama a wajen da abubuwan suka fashe.
(From trt-Hausa)
No comments:
Write Comments