Friday

Home › › Za a saida Kamfanin 9mobile watau Etisalat a shekarar nan.
'Sayar da Etisalat wato 9 mobile a
karshen shekarar nan ya zama dole'

Hukumar kula da sadarwa ta NCC ta ce ba
gudu ba ja da baya kan sayar da Etisalat a karshen wannan watan ga mmasu son su
saya.
mtn, etisalat, 9mobile, globacom, glo
Kamfunna irinsu Globacom Limited, Bharti
Airtel, Smile Telecoms Holdings, Helios
Investment Partners LLP and Teleology
Holdings Limited ne ke zawarcin sayen
kasasshen kamfanin.

A watan Yuli ne dai kamfanin ya kasa, inda ya sami gibin kudade har na biliyoyin daloli, dalilin da yasa har saida hukumar NCC ta shiga yajejeniya da wasu bankuna da kamfunna a madadin kamfanin, na wucen gadi.
No comments:
Write Comments