Wednesday

Home Zafafan Hutunan Maryam yahaya ; kannywood
Maryam yahaya sabuwar jarumar fina finai a masana"antar kannywood, wadda bata dade a cikin wannan harka ta film ba amma duk da haka tauraruwarta tana haskawa tun bayan fitowarta a film din Mansoor.

No comments:
Write Comments