Sunday

Home › › Dadin Kowa Sabon Salo Episode 35 : Full video
dadin kowa, sabon salo

Tirkashi! Mai hali dai baya taba fasa halinsa. Saukowar Malam Kabiru garin Dadin Kowa ya koma san'arsa ta bara, daga nan kuma ya bazama cikin gari neman matarsa Delu Chogal.

Wai shin yaya zata kasance idan Delu taji labarin Malam Kabiru ya dawo? Kar Ku bari a baku labari. A biyomu a sha kallo.

DOWNLOAD DADIN KOWA FULL VIDEO HERE
No comments:
Write Comments