Friday

Home › › Dandalin Kannywood: Babban buri na shine inyi aure, in zama uwa - Rahma Sadau
Fitacciyar jarumar nan dake yin fina-finan Hausa
a masana'antar Kannywood watau Rahma Sadau
ta bayyana wa duniya babban burin ta a rayuwa
a halin yanzu.
Mesothelioma Law Firm, Donate Car to Charity California, Donate Car for Tax Credit, Donate Cars in MA, Donate Your Car Sacramento, How to Donate A Car in California, Sell Annuity Payment, Donate Your Car for Kids, Asbestos Lawyers, Structures Annuity Settlement, Car Insurance Quotes Colorado, Annuity Settlements, Nunavut Culture, Dayton Freight Lines, Hard drive Data Recovery Services, Donate a Car in Maryland, Motor Replacements, Cheap Domain Registration Hosting, Donating a Car in Maryland, Donate Cars Illinois, Criminal Defense Attorneys Florida, Best Criminal Lawyers in Arizona, Car Insurance Quotes Utah, Life Insurance Co Lincoln, Holland Michigan College, Online Motor Insurance Quotes
Jarumar dai ta bayyana cewa ita yanzu bata
da burin da ya wuce tayi aure sannan ta
kuma haihu ta zama uwa.

Jarumar dai ta bayyana hakan ne lokacin da
take bayar da ansa ga masoyan ta da ta
damar yi mata tambaya a shafin ta na
dandalin zumuntar zamani na Instagram a
kwanan baya.

-An tambayeta wanda ya koyamata rawa?
Ta amsa cewa “Ali Nuhu.”

-Me ta fi jin tsoro a duniya?
Ta ce “mutuwa.”

-Yaushe za ta yi aure?
Ta ce “kwanannan,” amma bata bayyana ko
wanene saurayin nata ba.

-Shin za ta iya daina fim?
Ta ce “a’a.”

-Dan wasan da ya fi birgeta a masana’antar
fina-finan Hausa
Ta ce “Sadiq Sani Sadiq.”

-Fim din da ta yi wanda ta fi so, ya fi birgeta
Ta ce fim din turanci na “Sons of the
Caliphate”

-An tambayeta ko shekarunta nawa?
Ta ce, “24.”

SOURCE @HAUSA-NAIJA.NG
No comments:
Write Comments