Sunday

Home › › karshen Boko Haram : Sojojin Nigeria sunyi nasarar kwato motoci da makamai masu lizami.

A cewar wani rahoton da kakakin rundunar SK Usman ya fitar, sojojin da ke gudanar da aikin Operation Lafiya Dole a ranar sunyi nasara a ranan Jumma'ar 5 ga watan Janairu sun kai farmaki kan wani yanki na Boko Haram.

Rundunar sojin ta kai hari ga' yan ta'addan Boko Haram ta yi mummunan rauni a kansu da kuma kama wadannan makamai masu linzami da makamai daga
'yan Boko Haram.

Mesothelioma Law Firm, Donate Car to Charity California, Donate Car for Tax Credit, Donate Cars in MA, Donate Your Car Sacramento, How to Donate A Car in California, Sell Annuity Payment
Wasu daga cikin makaman da aka samo daga 'yan ta'adda. Mawallafin hoto: SK Usman
Sell Annuity Payment, Donate Your Car for Kids, Asbestos Lawyers, Structures Annuity Settlement, Car Insurance Quotes Colorado

Wani jagoran kungiyar Boko Haram, Mamman Nur, ya ji raunuka a yayin da rundunar sojojin Najeriya suka kai farmakin. Nur memba ne na kungiyar boko haram wanda ya rabu da jagoran kungiyar, Abubakar Shekau
Car Insurance Quotes Colorado, Annuity Settlements, Nunavut Culture, Dayton Freight Lines, Hard drive Data Recovery Services, Donate a Car in Maryland, Motor Replacements, Cheap Domain Registration Hosting, Donating a Car in Maryland, Donate Cars Illinois
A cewar manema labarai wannan
sanarwar ta fitone daga mai magana da yawun kungiyar Operation Dole ya yi a arewa maso gabashin Nijeriya, Onyema Nwachukwu, Nur ya ji rauni yayin da sojojin suka kai hari dajin sambisa.
No comments:
Write Comments