Tuesday

Home Shekarar Da Zamu Rushe Amurka, Ta Kama : cewar Mr. Kim-Jong-Un,
Shekarar Da Zamu Rushe Amurka, Ta Kama.
Shugaban 'kasar Koriya ta Arewa, Mr. Kim-Jong-Un, ya bayyana cewa." Lallai a wannan sabuwar shekara' ta 2018 'kasar sa za ta gwabza, yakin ba-sa-sa tsakaninta da 'kasar Amurka. Da yake jawabi a jiya da misalin 'karfe 12:30 Agogon 'kasar' shugaba Kim, ya ce." Mun tanadi makaman mu na 'kare dangi, wadanda za mu yaki wadanda ya kira da suma 'yan-iska. Mr kim' ya ce shekarar da za mu tarwatsa Amurka, ta kama wato shekara ta 2018." Matukar Amurka, bata janye matakinta kan birnin 'Kudus, ba to tabbace hakika za mu ladabtar da ita. "Inji shi, shugaban ya bayyana haka ne a jawabinsa na sabuwar shekara, wanda ya gudanar a gaban hafsoshin tsaron 'kasar."
SOURCE : APA-HAUSA.COM
No comments:
Write Comments