Tuesday

Home Shugaba Buhari yaki amincewa da sake fasalin kundin tsarin mulkin Nigeria.
Shugaba Muhammadu Buhari yaki amincewa da sake fasalin kundin tsarin mulkin Nigeria Cikin sakonsa na sabuwar shekara ga 'yan Najeriya.
MUHAMMAD BUHARI shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna rashin amincewar sa da kiraye-kirayen sake fasalin tsarin mulkin Najeriya. Shugaba Buhari ya ce yin hakan ba shi ne abu mafi muhimmanci ba ga Najeriya, inda ya ce shi ra'ayinsa Najeriya na bukatar bin ka'ida ne bawai sake fasali ba. Menene ra'ayinku kan wannan batu?
No comments:
Write Comments