Tuesday

Home › › Shugaba Buhari Ya Gana Da Shugabannin Addinin musulunci.
Shugaban kasa ya gana da shugban
kungiyar Izala da Kadirriya a ofishin sa
dake Abuja.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana
da mallaman addinin Musulunci karkashin
jagoranci shugaban kungiyar Izala, Sheikh
Abdullahi Bala Lau da shugaban kungiyar
Darikar Kadiriyya, Dr. Qaribullah Nasiru
Kabara, a ranar Talata.
shagabannin addinai
Shugaban kasa ya gana da su ne a ofishin sa
dake Aso Villa bayan ya kammala karbar
jawabi daga Ministan sufuri, Rotimi Amaechi.

Wannan shine karo na farko da shugaban
kasa Muhammadu Buhari ye gana da
mallaman addinin musulunci a cikin wannan
shekara.

A lokacin da shugaban kasa Muhammadu
Buhari yake taya yan Najeriya Munar shiga
sabuwar shekara, ya bayyana takaicin sa
akan yadda mutane suka wahala saboda
karancin man fetur musamman lokacin
bukukuwan Krismeti da sabuwar shekara.

A lokacin da shugaban kasa Muhammadu
Buhari yake taya yan Najeriya Munar shiga
sabuwar shekara, ya bayyana takaicin sa
akan yadda mutane suka wahala saboda
karancin man fetur musamman lokacin
bukukuwan Krismeti da sabuwar shekara.

(SOURCE FROM : hausa-naij.com)
No comments:
Write Comments