Tuesday

Home (Video) Abubakar shekau Ya Bayyana a sabon video a wannan sabuwar shekara.
Yanzu Yanzu: Shugaban kungiyar
Boko Haram Shekau ya bayyana a
sabon video

abubakar, shekau, 2018 videos
A cewar rahoton, Shekau yayi ikirarin cewa
Boko Haram da alhakin kai hare-hare a
yankin arewa maso gabashin Najeriya a
lokacin bukukuwan da akayi.
Jaridar Punch ta ruwaito cewa Shekau yayi
magana cikin harshen Hausa a sakon bidiyon
mai mintuna 31.

Ya ce: “Muna cikin koshin lafiya kuma babu
abun da ya same mu.
“Sojojin Najeriya, yan sanda da wadanda ke
shirya makirci akan mu bazasu iya yi mana
komai ba, sannan kuma bazasu ci ko wani
riba ba.
“Mun kai hare-hare a Maiduguri, Gamboru, a
Damboa. Mune muka kai dukka hare-haren.”


Jaridar New Telegraph ma ta ruwaito cewa
bidiyon ya kuma nuna sahu daga harin da
aka kai tashar sojoji a ranar Kirsimati a
kauyen Molai dake Maiduguri.
No comments:
Write Comments