Friday

Home › › (video> Dadin Kowa Sabon Salo Episode 36. : Sabon shiri
dadin kowa

Sallau ya dawo garin Dadin Kowa aljihunsa cike da kudi, yayin da ya fara kiran kansa da Dangoten Dadin Kowa. Sai dai dawowarsa keda wuya wata sabuwa ta baiyana, inda ya fara barazanar siye wajen Dantani tare da yi masa korar kare. Shin ya zata kaya.

maza ku sauke wannan video a wayoyinku don kallon yadda zata kaya acikin wannan sabon shiri.

DOWNLOAD VIDEO NOW

Send Arewa24ng to 40404 receive our latest post through SMS its free

SOURCE : @Arewa24 channel
No comments:
Write Comments