Wednesday

Home › › Yadda Ake Kara Girman Memory Daga 4gb zuwa 124gb ta hanya mai sauki
How to increase memory card storage from 4gb to 124
gb ( No Root Needed)Increase your SD card with this simple trick .
If you are having trouble with your phone . comment
down below your problem !

Assalamu Alaikum maziyarta wannan shafi Arewa24.com.ng muna yi muku barka da shigowar sabuwar shekara Allah yasa Mu Amfana acikin wannan shekara, yasa mu cika da imani Ameen, yau muna tafe da yanda zaku kara girman memory card na wayoyinku Daga 4GB ZUWA 124GB Kamar yadda kuka gani a hoton sama, zakuyishi ta hanya mai sauki ba tare da kayi rooting na wayarka ba, a wannan lokaci mun kawo muku video ne wanda zaku koyi wannan abu ba tare da wata wahalaba, wannan video da yake kasa zaiyi guiding naku step by step har ku kai ga nasara inshaAllahu.

Duba link na bidiyon a nan kasa don saukewa a wayoyinku.
idan kuma kaga wani abu da baka ganeba zaka iya ajiye comment a kasa.


DOWNLOAD VIDEO


KU KASANCE DAMU A WAYOYINKU KAI TSAYE TA HANYAR AIKA SAKON MESSAGE, AIKA arewa24ng ZUWA 40404
No comments:
Write Comments