Sunday

Home › › Allah mai halitta : Hotunan wani kifi mai ban al'ajabi :
- Kifin yana da wani irin dogon baki ne mai kama da zarto.
abubuwan mamaki, kifi mai abin mamaki

  Wasu masu sana'ar kamun kifi a wani bangare na duniyar nan sun ga abun al'ajabi bayan da suka kamo wani irin kifi mai dogon bakin da ke kama da zarto da ba kasafai aka cika ganin sa ba.

Jaridar NAIJ .com ta samu dai cewa hotunan kifin da suka bazu a kafar sadarwar zamani sun dauki hankulan jama'a inda kowa yake tofa abarkacin bakin sa game da su.
abubuwan mamaki, kifi mai abin mamaki

 Kifin dai yana da girma sosai sannan kuma yana da dogon baki dake dauke da hakora jere a bakin daga gefen sa kamar dai yadda zarton yankan katako yake.
No comments:
Write Comments