VISIT US ON AREWASOUND.COM


HOTTREND ONLINE :
Music Mp3 - Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna - Bazana Manta Maryam Ba.
CHECK NEW PRODUCTS HERE
Hamisu breaker 2020 Album Download Mp3 music

Sammani aa 2020 Album : Download Complete Album (Akwai lokaci)

Umar M Shareef Zeenaru 2020 Official AUDIO+VIDEO

MUSIC: Melery 2020 Song Da Dadi So

Tuesday

Home › › Amfanin Rumnan Ga Lafiyar Dan Adam : Kiwon Lafiya.
Shi dai itace ruman a turance ana kiran sa
Pomegranate, kuma ya samo wannan suna ne
daga sunan sa larabci wato Rumman, inda Allah
madaukakin sarki ya ambace sa a wurare daban-
daban a cikin ayoyin sa na Al-Qur'ani mai girma.
rumnan
A sakamakon haka ne, wannan dan itace ya
kasance daya daga cikin 'ya'yan itace masu
matuƙar muhimmacin a duniya, domin kuwa
Allah ya ambace shi a cikin aya guda tare da
itacen zaitun, inda ya ƙunshi tarin sunadarai
masu tasirin gaske ga lafiyar dan Adam.
Wannan dan itace ya ƙunshi sunadarai da
suka hadar da; Fiber, Protein, vitamin C,
vitamin K, Folate da kuma Potassium.

Jaridar NAIJ .com ta kawo jerin cututtakan da
dan itace ruman ke magancewa a sakamakon
arzikin wannan sunadarai da ya ƙunsa:
1. Ciwon Zuciya.
2. Ciwon daji (musamman na mama, maraina
da kuma mahaifa).
3. Rage teɓa da nauyin jiki.
4. Ciwon Sukari.
5. Hawan jini.
6. Cututtukan rashin ƙarfin mazakuta.
7. Kumburin jiki da ciwon gaɓɓai.
8. Cutar hauka da mantuwa.
No comments:
Write Comments