VISIT US ON AREWASOUND.COM


HOTTREND ONLINE :
Music Mp3 - Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna - Bazana Manta Maryam Ba.
CHECK NEW PRODUCTS HERE
Hamisu breaker 2020 Album Download Mp3 music

Sammani aa 2020 Album : Download Complete Album (Akwai lokaci)

Umar M Shareef Zeenaru 2020 Official AUDIO+VIDEO

MUSIC: Melery 2020 Song Da Dadi So

Thursday

Home › › Dandalin Kannywood: Burina infi mahaifi na suna a harkar fim - Ahmad Ali Nuhu
Dan fitaccen jarumin nan na wasannin fina-finan Hausa a
masana'antar fim watau Ali Nuhu mai suna Ahmad ya
bayyana cewa yana da burin duniya ta san shi fiye da
mahaifin sa a harkar.

ahmad Ali nuhu

Ahmad Ali Nuhu din dai ya bayyana hakan ne a cikin
wata fira da yayi da wata mujallar fim a watannin baya
inda ya ce yana da burin ya fi mahaifin nasa suna da
kuma daukaka a harkar ta shirya fina-finan Hausa.
NAIJ.com ta samu cewa Ahmad Ali Nuhu din da ya fara
fitowa a talabijin tun yana dan shekara biyar a duniya ya
bayyana haka zalika ya bayyana cewa yana iya taka duk
rawar da aka saka shi yayi a cikin fim yanzu haka dai-dai
gwargwado.

Daga karshe kuma yaron jarumin ya yi wa masoyan sa da
ma dukkan masu sha'awar fina-finan Hausa fatan alheri
da kuma godiya tare kuma da rokon su rika basu shawara
a duk inda suka ga ba dai-dai ba.

SOURCE FROM ; HAUSA-NAIJA.NG
No comments:
Write Comments