Thursday

Home › › Jerin sababbin fim din Hausa a 2017-2018

Sababbin fim a 2017

1. Kanwar Dubarudu
A cikin wannan fim akwai manyan jarumai
kamar Rahama Sadau da Ali Nuhu. Rahama
da Ali Nhu sun hau matakin yaya da kanwa
wanda zasu iya sadaukar da komai ga
junansu.
2. Auren Manga
Wannan wasa ne da ba’a gajiya da kallo.
Wani jarumi Suleiman Yahaya Bosho ya
kasance tauraron wannan fim inda ya hau
matakin jami’in dan sanda. Falalu Dorayi ne
ya yi daraktaan wannan fim mai tarin
barkwanci.
3. Mansoor
Umar Shareef ne ya zamo tauraron wanan
fim. Ya fada tarkon soyayya, amma
abubuwaa da dama sun faru da wannan
labara na soyayya. Ali Nuhu, Garzali Miko,
Baballe Hayatu sun kasance a fim din.
4. Rariya
Rahama Sadau ta shirya wannan fim mai
tarin takwa, ado da kuma rawa na zamani.
5. Mijin Yarinya
Tauraron wannan wasa ya kasance wani
tsoho da yake shawarar auran yarinya
karama.

Sababbin fim a 2018


1. Aljannar Duniya
Ya hada jarumai irin su Fati K.K Usman,
Yakubu Muhammad. Labarin wani mutumi
ne da yayi kokarin taimako, amma sai abun
ya juye a kanshi.
2. Dare Daya
Akwai jarumai kamar su Sha'Aibu Lawan,
Rabiu Rikadawa a ciki. Labarin wasu
ma’aurata ne da suka fuskanci kalubale da
iyalansu amma sun shawo kan komai.
3. Kalamu Wahid
Akwai jarumai irin su, Sadiq Ahmad, Ali
Nuhu, Lawan Ahmad, Samira Abubakar.
Labarin wani mutumi ne day a ziyarci
abokinsa daga nan sai labara ya sha
bambam.MORE @HAUSA.NAIJA.NG
No comments:
Write Comments