Wednesday

Home Video: Wani Malamin Sunnah Ya Sake Ragargazar Gwamnatin Buhari.

A cikin faifan video mai tsawon mintina 3 Malamin yaja hankalin mutane da cewar suyi kokari su mallaki katin zabensu kafin 2019.


Inda Malamin yake cewa "wannan gwamnati bã ta kwarai bace, kowa yayi kokari ya mallaki kuri'a domin kifar da Azzalumar gwamnati" 
Ya kara da cewa
"Bai kamata a kama bayin Allah A kulle ba , mai yasa ba'a kama Jonathan da matarsa ba.
Sannan malamin yayi kira ba jama'ar musulmi maza da mata da a cigaba da Addu'a ba dare ba rana.

KU DANNA HOTON KASA DON KALLON WANNAN VIDEO KAI TSAYE.KO KUMA
KUYI DOWNLOAD A WAYOYIN KU.

DOWNLOAD VIDEO NOW

KU AIKA
Arewa24ng ZUWA 40404
DON SAMU LABARAN MU CIKIN SAUKI TA HARYAR SAKON SMS KYAUTA NE.
No comments:
Write Comments