Monday

Home Yadda Aka Gudanar Da Tãshe A Gidan Gwamnan Katsina (Hotuna)

Hotuna kenan Lokacin da mai girma Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari Ya karbi tawagar yara Masu Tashe Hannu bibbiyu, Inda anan ne suka baje kolinsu a gaban gwamnan suka gudanar da tashen nasu kamar yadda kuke gani a wadannan hotunan.

Gwamnan yana gaisawa da yara masu tãshe.


Wannan yake nuni da Cewar mai girma gwamna yana raya al'adun Hausa  a jihar ta katsina wadda tana daga cikin tushen Harshen Hausa.

Ga sauran Hotunan nan kasa.
MORE CLICK HERE
No comments:
Write Comments