Monday

Home ALLAH YAYIWA MAWALLAFIN LITTAFIN HISNIL'MUSLIM RASUWA
INNA LILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUN.

JAMA'AR MUSULMI MUNYI BANBAN RASHI.

Allah yayiwa Ash'sheik Sa'id bin Ali bin wahaf Alqhtani Rasuwa A yau litinin, Ash' sheik sa'id Shine wanda ya rubuta wannan shahararren littafi da duk wani musulmi ya sani. Wato HUSNIL'MUSLIM , Littafin da yake dauke da ingantattun addu'oi.Za'a yiwa Gawar Ash'sheik Sa'id sallah yau litinin a masallacin arrajihy dake garin riyadh Babban birnin kasar saudiyya bayan sallar la'asar, .

Ash' Sheik Allah ya Kyauta makwanci , ya baka ladan wannan hidima ta rubuta wannan shahararren littafi a duniyar musulunci.

®Share®
No comments:
Write Comments