Tuesday

Home Download Music : Ukuba By Faruk M Inuwa Ft Hamisu Breaker

Sabuwar wakar hamisu breaker tare da faruk m inuwa mai suna ” Ukuba” Wasunku nasan sunsan wakar dan tajima a wajan wasu kuma tsohuwace ga dai wakar.


 GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Da so yana rike amana ai bazai gujenba

– Danna rikeshi hannu biyu yanzu yaimin zanba

– Nakasa gane wanene ni akanki duba

 – Kauna saka hawaye yake baya ban sani ba

 – Na dauki angarar soyayya bazan guduba

– Shi so kaiyi dan Allah zaka samu riba

– Idan natashi baccina ke nake tunawa

 – Gani nake kawai kece zakiban kulawa.

DOWNLOAD NOW

@Arewasound


No comments:
Write Comments