Saturday

Home Yadda zaku samu Airtel Recharge card Plus 1GB Data *479#
A gaskiya, na buga lambar kuma na samu sako [sms message] daga Airtel cewa ina da kyautar 1GB Data, kuma yana buƙata in sake cajin wasu adadin don buɗe 250MB na mako.

                     Airtel Recharge card Plus 1GB Data *479#

Maganar Gaskiya, bayanin 1GB ba kyauta ba ne. Wasu daga cikcin mutanen mu suna kasa karantawa da kuma fahimtar sakon da aka aika musu  Ta hanyar SMS gare su. amma sai su dinga baza bayanai ba daidai ba. Wannan shine dalilin da ya sa muka rubuta wannan post.

kamfanin Airtel Nigeria subyi amfani da shafinsu na yanar gizo don sanar da tsarin na Airtel Recharge Plus * 479 #. A cikin wannan sakon, zan yi bayanin yadda wannan tsarin yake aiki.


Yadda za a Saita Airtel Recharge Plus 1GB Data a layin wayarka na airtelAirtel Recharge Plus shi ne sabon tsarin Airtel wanda yake ba ka 250MB kowane mako idan ka sake cajin adadin da ka gani a saƙon da aka aika maka bayan ka danna * 479 #.  Airtel Recharge card Plus 1GB Data *479#

zaku  dinga samu 250MB a kowane mako, Suna nufin kenen 1GB a wata. Ba za ku iya amfani da wannan 1GB a haka ba, dole ne sai kun yi cajin kudi a layin ku. Bayan kunyi
chajin kudin ne zasu baku damar amfani da wannan Data 1GB , Wanda zaku samu 250MB a duk sati [mako].Domin bude wannan free 1GB data,sai kayi chajin kudi dai-dai da adadin da kuka gani a saƙon da Airtel suka aika muku ta hanyar SMS , bayan danna *479# don buɗe Wannan 250MB a duk mako.
No comments:
Write Comments