Saturday

Home Facebook Video Downloader Hausa version : Its free
Facebook Video Downloader Hausa version.

Assalamu alaikum 'yan uwa maza da mata maziyarta wannan shafi namu mai albarka, ya akaji da hakurin wannan rayuwa, Allah ya datar damu da fatan kuna cikcin koshin lafiya .

A yau kuma muna tafe da wani application mai muhimmanci gareku wanda kuke amfani dashi akullum kuma akoda yaushe, wato  FACEBOOK,  A yanzu wannan kafa ta facebook ta zama wata "yar karamar duniya da Al'umma daaban daban daga ko ina a fadin duniyar na suke amfana da ita ciki har da wannan Al'umma tamu ta hausawa.

makasudin yin wannan posting shine , mun kawo muku wani application da zaku iya saukar (Download) kowanne irin video matukar dai a facebook yake, ganin cewar yanzu ana iya kollon video a wannan dandalin sadarwa na facebook, to yanzu ma zaku iya download na videon da kuke kalla cikin wayoyin ku na Android.

 Amfanin hakan kuwa shine zaku rage barnar data wadda kuke saya, idan kayi dowload na video zuwa wayar ka shikenen zaka iya  sake kallon videon ba tare da kayi amfani da data ba, sannan kuma zaku iya aikawa abokanku wannan video ta hanyar bluetooth ko xender.
                   CLICK HERE DOWNLOAD_
        FACEBOOK_VIDEODOWNLOADER_ON_
                         GOOGLE DRIVE
 kuma wani abin birgewa shine wannan Application da hausa aka tsara yanda zakayi download na videon cikin sauki, sannan wannan Application yanada matukar sauri wajen downloadin na kowanne irin video duk girmansa,,, zaku iya samun wannan Application yanzu kuma kyautane,,,,wannan APP  yana da matukar Amfani.

YADDA ZAKUYI AMFANI DA WANNAN APPLICATION (FACEBOOK VIDEO DOWNLOADER FREE HAUSA VERSION)

1 - Da farko zakuyi Download na wannan Application a wayoyinku na Android ta wannan Link  FB_VIDEO_DOWNLOADER_HAUSA_VERSION


2 - Sai kuyi installing na Application din, bayan ya gama installin sai ku bude shi (open).

3 - Idan ka karanta wannan bayani namu anan to kawai ka danna (close) kamar yadda kuke gani a hoton kasa.

 Idan kuma kanason karin bayani ka danna  (watch tutorial) kamar haka.4 - Bayanan nan Application din zai bude muku shafin facebook kamar yadda yake budewa a browser chrome ,  firefox etc.  kamar haka.


Sai kuyi login na facebook account .

YADDA ZAKUYI DOWNLOAD NA VIDEO


Bayan kunyi login zakuga shafinku na facebook ya bude kamar yadda kuka saba gani,, zaku iya karanta labarai da posting, da hotuna na abokanku,

kamar yadda kuka saba ganin video a shafukan ku na facebook a wannan Application ma haka zaku ganshi sai dai akwai  banbanci, da zarar ka danna video shi wannan Application zai tambayeka (me kake son yi da wannan video), Kallo kakeson yi ko kuwa Download zakai. Gashi nan ma zaku gani a hoton kasa.

1 - ku danna kan icon na videon. kamar haka.
2 - Idan Download kake sonyi sai ka danna nan (duba hoton kasa).


Kana dannawa zai fara downloading ,  idan ka duba notification na wayarka zakaga videon yana downloading.


3 - Idan kuma kollon videon zakayi shima saika danna nan  (duba hoton kasa).

Umar m sharief new music.com, www.arewa,blog umar m sharif new, www.umar msharif.dawnlod.vidiao.com, bello yabo gwanja, MARYAM YAHAYA, MX HAUSA UMAR M, sabuwar wakar wazirin rarara, adam a zango music 2018,  adam a zango music 2018, Buhari yau yana biuKana dannawa zai fara loading.
kamar haka.

Shikenan sai ku cigaba da amfani da abin ku.

CLICK HERE DOWNLOAD_FACEBOOK_VIDEO_DOWNLOADER_ON_GOOGLE DRIVE

ku gwada wannan Application yana da matukar dadin amfani.No comments:
Write Comments