Wednesday

Home Hukumar Zabe Ta Kasa Ta Fitar Da Jadawalin Zabuka Na 2019 : Nigeria
Hukumar zabe ta kasa (INEC) ta shirya zabukan shugaban kasa da na majalissun kasa na 2019 a ranar Asabar, 16 ga Fabrairu, yayin da za a gudanar da zabukan gwamnoni dana "yan majalissun jahohi ranar Asabar, 2 ga watan Maris na shekarar 2019. Kamar yadda kuke gsni a hoton kasa.

SOURCE@INEC
No comments:
Write Comments