Monday

Home "Karya Kukeyi": Wani Dan Fulani Ya Karyata Malaman Da Sukayi Hasashen Faduwar Buhari.
Sahara Reporters ta ruwaito cewa ya bayyana
cewa ana kamfen din Buhari ne akan tarin
nasara da ya samu ba wai akan shafawa juna
bakin fenti ba. Dan Fulani ya bayyana cewa dukkanin rikice-rikice na addini siyasa ce kuma an shirya ta ne domin bata sunan gwamnatin Buhari.

An tattaro cewa Boss Mustapha, babban saataren gwamnatin tarayya ne ya kafa kungiyar
kwanakin baya. 

Ya bayyana malaman da suka yi hasashen cewa
Shugaba Buhari zai sha kaye a matsayin
mabarata kuma makaryata da ke son samun
kudi daga yan sisaya da ke da kudi.

An tattaro cewa Boss Mustapha, babban saataren gwamnatin tarayya ne ya kafa kungiyar
kwanakin baya.
Ya bayyana malaman da suka yi hasashen cewa
Shugaba Buhari zai sha kaye a matsayin
mabarata kuma makaryata da ke son samun
kudi daga yan sisaya da ke da kudi.
No comments:
Write Comments