Wednesday

Home Kuma dai : Zuwa Yanzu Buhari Bai Amince Da Karin Albashin ma'aikata Ba.
Akwai sauran aiki kafin Gwamnatin Buhari ta kara albashin Ma’aikata Fadar Shugaban kasa ta ce ana yi wa jawabin da Shugaban kasa Buhari yayi wajen karbar rahoton karin albashin Ma’aikatan Najeriya daga hannun shugaban kwamitin da aka nada Ama Peple wani irin fassaran da bai dace ba.
www.arewa eaa, www.arewa,blog umar m sharif new, ado gwanja bikin mai gari, arewablog umar m sharif, www.wakoki.com.ng, umar m shariff music, adam a zango music 2018, ado gwanja taka a lafiya dan musa, Bello yabo audio, bello yabo ado gwanja, BELLO YABO MP3, Download Rarara Pdp Sun Fede Biri, HOTUNA ZAWARAWA, hotunan bikin ado gwanja, Msharif,videos.com.ng, nt4iskoki, sababbin wakokin umar m sharif 2018, UMAR M SHARIF NAIRA MP3, wakokin umar m sharif 2015, wakokin umar m sharif mp3 song, waptrick umar m sharif new video, www.ado gwanja danmusa.com, WWW.AREWA24, www.yanda ake kara girman memory.com, adam a zango music 2018, ado gwanja bikin mai gari, arewablog umar m sharif, bello yabo gwanja, www.wakoki.com.ng, umar m shariff music, ado gwanja taka a lafiya dan musa, arewa.fresh.com, bello yabo audio,ado gwanja bikin mai gari, adam a zango music 2018, arewablog umar m sharif, wakokin umar m sharif 2015, fadi alkairi gaskiya tsari ado gwanja, www.arewa 24.com, dandalin hikayoyi, adin rarara daulodin videos, ado gwanja 2018 remix, ado gwanja dan achaba adam a zango music 2018, sabuwar wakar sadiq zazzabi, wakoki salisu yaru mp3, wakokin umar m sharif 2015, www.videos arewa 24 .com, adam a zango new music 2018, ado gwanja bikin mai gari, ado gwanja nine gwanja mp3, download airtel hausa musics.com, gambara music, sabbin wakokin umar m sharif 2018, adam a zango music 2018, legithausa.com, m sharrif songs mp3 new released arewa blog.com, wakokin umar m sharif 2015, www.arewa bolg.come, adam a zango,music,2018, ado gwanja bikin mai gari, ado gwanja mai gari, al ajabi, arewa 24 maryam yahya, dj remix ado gwanja songs, https://www.arewa24.com.ng/2017/08/wani-karamin-yaro-kenan-da-bai-wuce.html, sabbin wakokin umar m sharif 2018, wakargwanjamatanarewa, abu zaria latest news on admission, ado gwanja bikin mai gari, ado gwanja mp3 download, ado gwanja sabuwar wakar, amina amal


Wata Majiya daga fadara Shugaban kasar tace Shugaba Muhammadu Buhari bai bayyana cewa yayi amanna da wannan mataki da kwamiti ta dauka na kara albashi ba, illa iyaka dai ya yabawa aikin da kwamitin tayi ne kurum.

Wani da ya ki bari a bayyana sunan sa a cikin fadar Shugaban kasar ya bayyanawa menama labarai wannan. Wannan Bawan Allah yace ana ta azarbabin rahoto cewa Shugaba Buhari ya kara albashi nan take wanda sam ba haka bane.


A cewar wannan mutumi, dole sai an mikawa Majalisar zartarwa na Gwamnatin Tarayya watau FEC da kuma Majalisar da ke aiki kan tattalin arzikin Najeriya na NEC domin duba aikin da wannan kwamiti tayi kafin a je ko ina a Gwamnati. Haka-zalika mun kuma samu labari cewa sai an aikawa Majalisar Tarayya kudirin game da karin albashin kafin Gwamnati ta soma biyan Ma’aikatan kasar sabon albashi.

 Majiyar tace ba Shugaban kasa bane kurum ke da iko a lamarin.


SOURCE HAUSALEGIT.NG
No comments:
Write Comments