Friday

Home Gwamnatin Buhari bata tsinana komai ba | sanata shehu sani
Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa ha yanzu babu wani ci gaba da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta kawo.


Dan majalisan mai wakiltan Kaduna ta tsakiya ya bayyana hakan yayinda ya bayyana a wani shirin gidan talbijin din Channelsa na siyasa a yau wato Politics Today.

  Source: Depositphotos

Sani ya bayyana yayinda suke tattauna kasafin kudin da aka gabatar kwanan nan cewa babu wani ci gaba da gwamnati ta kaw tsakani 2017 da yanzu. Ya kuma bayyana cewa yiwa shugabankasa ihu ba shine hanyar kalubalantar gaskiya ba”.

Sani ya bayyana cewa yan majalisa a majalisun dokokin kasar sun rasa babbar daman a daura shugaban kasar akan turba sannan suka kalubalnci yawan kudin da ya gabatar a ranar gabatar da kasafin kudin 2019.

Gwamnatin Buhari bata tsinana komai ba | sanata shehu sani
No comments:
Write Comments