Sunday

Home Masarautar Kano : Za'a bawa Naziru Ahmad Sarautar Waka
Kamar yadda kuka sani dai cewa shahararen mawakin nan  nazir ahmad sakin waka, yayi fice wajen rerawa sarkin kano ml. muhd sunusi na biyu  wakoki daban  daban. Nazir ahmad ya maida hankali matuka wajen rerawa sarkin kanon waka , tun bayan da sarkin kanon yake rike da sarautar dan majen kano, a lokacin yana rike da shugabancin babban bankin nigeria 'gwamnan central bank'
umar ma shaif, naziru m ahmad sarkin waka
A yanzu dai bukatar ml. nazir ahmad ta biya domin kuwa masarauta kano ta bayyana nadin sarautar sa a matsayin 'mawakin sarkin kano muhammadu sunusi na biyu.

wannan sanarwa ta fito daga fadar mai martaba sarki sunusi na biyu, inda za'ayi bikin nadin sarautar a ranar  27 ga wannan watan na disamba.
No comments:
Write Comments