Thursday

Home Music :- Ado gwanja wakar ganduje | Tallafin sana'oi

Sabuwar wakar ado gwanja wace yasake yiwa gwamna kano Abdullahi Ganduje domin tallafin da ya bawa masu sana’ar hannu dake jahar.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Makiyanka sunata sharri

– Ganduje kana ta aiki

– Zaki na kano uban marayu jirgin matasa

Source @Arewablog

– Ka tallafi masuyin sana’u a tasha ta mota

–  Burinmu matasa

– Shine na mucasa

– Kuma karda mukasa dan dama muka samu

– Kasar aimana jaje

                   DOWNLOAD NOW
No comments:
Write Comments