Wednesday

Home Yanzu-Yanzu : Jam'iyyun siyasa 45 sun goyi bayan takarar Atiku Abubakar na PDP
A wani labarin; Kungiyar 'The All Progressives Congress (APC) Solidarity Group', reshen jihar Ondo ta yi ikirarin cewa akwai wasu jigogin jam'iyyar a jihar da ta gano suna kulla makirci don dakile shugaban kasa Muhammadu Buhari daga yin tazarce a babban zaben 2019.
Gbenga Bojuwomi, shugaban kungiyar a jihar ya yhi wannan zargin a lokacin da yake xantawa da manema labarai a sakatariyar APC ta kasa a ranar Talata, 03 ga watan Disamba, a Abuja.

Ya ce kungiyar zuwa yanzu na da kwararan hujjoji na wannan zargi nata. Ya kuma ce ba sau daya ba sau biyu ba, jigogin jam'iyyar ke gudanar da taron sirri kan wannan kuduri nasa kuma suna aikiwa wata jam'iyyar hamayya.
No comments:
Write Comments