Thursday

Home Download mp3 | Hamisu Breaker -Inda Rai Da Rabo (Audio)
Sabuwar wakar Hamisu Breaker Dorayi mai suna ” Inda Rai Da Rabo ” wannan wakar ta musammance gaku masoya wakokin hausa nanaye kawai kuzo kuji abinda take cewa.


GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Bakon yanayi maisa zuciya tai amanna
– Inda rai da rabo nidake mutu ka raba har raina
– Bakon yanayi ya shigo mini babu batu kaina
– Inda rai da rabo ni dakai mutu kar raba har raina


SOURCE @AREWABLOG


– Nariga na kamu sonki kofar zuci ya bude min
– Karkisa in damu dik asirai nawa ki boye min
– Wasu suna arabamu nishadina zasu rusamin
– Duk ruwa na idona ke kadaice zaki sharemin
– Ni dake muka sance yan uwane sirrin ruhina

.               DOWNLOAD NOW

No comments:
Write Comments