Saturday

Home Music mp3 | [Audio] Hairat Abdullahi -Baba Buhari Ne Namu


Sabuwar wakar Hairat Abdullahi mai suna ” Baba Buhari Ne Namu ” wakar da mawakiya hairat abdullahi taiwa baba buhari ta nuna goyan bayanta da baba ya maimaita a 2019 wato zaben da za’a sake yi.
Gaskiya hairat tayi ko kari a wanga wakar.

Source from Arewablog

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Yan najeriya yanzu mun waye baba buhari ne namu
– Wukar makiyanmu ta lauye ka maimaita babanmu

– Kaga haske duhu ya yaye baba buhari ne namu
– Nace ko ga mujiya ya juye ka maimaita babanmu
– A ko inafa an gane baba buhari ne namu
– Maza da mata sai kaine ka maimaita babanmu

               DOWNLOAD NOW
No comments:
Write Comments