Sunday

Home Music mp3 - Nasir A Baba -Jazabar So (Audio)
Sabuwar wakar Nasir A Baba mai suna ” Jazabar So ” wannan wakar mawakin yayita akan irin wahalar da akesha a soyayya hmm so kenan.
umar m shreef, nura m inuwa
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Jazaba ta so na shigeta
– A rayuwar ga nasha cuta
– So a gareni yayo wauta


– Sabo yasa nayo kokawa
– Ni banzata ba soyayyarta
– Ta shige a rai tai zurfi
– Tunani yana kai kawo

PLAY NOW


OR


DOWNLOAD NOW

No comments:
Write Comments