Monday

Home Music : Saniyon M Inuwa -Abba K Yusuf 2019 - Audio-mp3
Sabuwar wakar Saniyon M Inuwa mai suna ” Abba K Yusuf 2019 ” wakar da yayiwa dan takarar gwamnan kano a jam’iyyar PDP, wakar domin nuna soyayyar da yake ma wannnan dan takarar.
Kuna ina masoya Abba Kabir Yusuf kuzo ga taku kawai ku shakata.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ga mai saukakawa Al’umma wa zai dauko jarabarbe
– Abba kabiru muke kauna ra’ayin yau harma gobe
– Ran zabe sai ku fito jama’a ga idi harda su rabe

©®@Arewablog

– Wai o’o yace zai maimaita tusar alabebe
– Kowane gida akwai abba wai waye zaiyi musawa
– Shekara hudu sun lalata kano abba zo kaiyo garawa
– Agari na kano haifaffen tilas nayi fadawa
– A kano mu abba kabir mukaso dan tozo yayi gazawa


No comments:
Write Comments