Monday

Home Dadin Kowa Sabon Salo Episode 94 - Arewa24. - (Video)
Domin Samun Damar kallon cigaban shirin dadin kowa na makon da ya wuce ku kasance tare damu.

dadin kowa, sabon salo, dadin kowa sabon salo arewa24, arewabog.com

ACIKIN WANNAN MAKON:-


Abubuwa suna ci gaba da daukar zafi a lokacin da Adama matar kamaye ta himmatu wajen ganin ko ta wane hali sai ta aurar da Hannatu ga Ayuba duk kuwa da cewa tana dauke da tsohon ciki.

Al’amarin yayi mutukar girgiza ml. kamaye lokacin da ya lura da abin da suke shirin kullawa.

DUBA WANNAN :- Dadin Kowa Sabon Salo Episode 94 - Arewa24. - (Video)


A wani sashe na dadin kowa kuma, matsalar shaye-shaye ta fara ta'azzara, domin kuwa abin har ya fara shafar wadanda ba su ji ba, ba su gani ba.                  DOWNLOAD NOW

                          on Arewaasound.com


No comments:
Write Comments