Sunday

Home Download music - Rarara -Masu Gudu Su Gudu Remix 2019
Source @Arewablog
Sabuwar wakar Dauda Kahutu Rarara mai suna ” Masu Gudu Remix ” wannan wakar an hadata remix wanda dauda kahutu yayi da kasan sannan ya kuma canza salonta da kuma zafafan wakoki a ciki, gaskiya tayi dadi sosai wakar.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kai kuban kidan da ta binne PDP
– Zabin tallaka buhari 2 time
– Suna ta karyar naka sai naka
– Ligidi kazo da kudi kasha duka
– Buhari na sama tsula ya fadi
– Su kola sai a fito da jan tadi
– Zumudi sokkoto na cikin rudi
– talakwa zamu dau tsari
– Yancinku yafi kudi yawa tari


PLAY NOW


OR

DOWNLOAD NOW


No comments:
Write Comments