Friday

Home HOTUNA : Jarumar Hausa film Teema makamashi ta koma tafiyar Buhari.
A Yau ne muka samu labari daga shafin sada zumunta na instagram, wannan shahararriyar jarumar kannywood teema makamashi yar gani kashenin atiku wato dan takarar shugaban kasa jam’iyyar PDP tabar tafiyar ta sa ta dawo ta buhari.
Idan baku mantaba jarumar a kwanakin baya tayi kaca-kaca da yan APC wato yan Buhari, inda har takece musu jahilai, sai kuma gashi yau ta biyo tafiyar mutanen da taga zagi.
Ko meye yaja ra’ayita na da wowa wannan tafiyar ta apc ? zamu samo muku cikakken labari.

No comments:
Write Comments