Sunday

Home HOTUNA : Yanzu-Yanzu Hukumar zabe ta INEC ta fara kidaya kuri'un "Yan takarar shugabancin kasa.
HOTUNA : Yanzu-Yanzu Hukumar zabe ta INEC ta fara kidaya kuri'un "Yan takarar shugabancin kasa.

Hukumar zabe mai zaman kanta ta fara tattara sakamakon zaben shugaban kasa, daga tattara sakamakon ne hukumar zata ayyana wanda ya ci zaben. Ana aikin tattara sakamakon ne a babban dakin taron ICC dake birnin Abuja.
No comments:
Write Comments